-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Kungiyar UNICEF ta Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata Mai Taken "Volunteer Registration for Integrated Birth Registration & Immunization Campaign

Kungiyar UNICEF ta Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata Mai Taken "Volunteer Registration for Integrated Birth Registration & Immunization Campaign

Kungiyar UNICEF ta Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata Mai Taken "Volunteer Registration for Integrated Birth Registration & Immunization Campaign"

Wannan wata damace ga dukkan mai bukatar aikin yiwa yara takardar haihuwa da kuma bada rigakafi ga kananan yara a cikin jihohi gida 14 dake fadin nigeria.

Bayan ya bude zaka cika bayanan kane
Sannan kuma ana bukatar da kayi Register a Yoma sabi da zakayi Upload na profile dinka na yoma din.

 Abubuwanda yadace kayi kafin yin rijista

  1. Dole ne a yi rajistar duk mahalarta a kan YOMA da U-Report don samun cancantar shiga shirin sa kai. Bi waɗannan matakan don yin rajista

    1. Yi rajista don YOMA akan www.yoma.africa 

    2. SMS "JOIN" ZUWA 24453 don yin rajista ta U-Report ko WhatsApp "JOIN" zuwa 09087401607 ko Aika "JOIN" zuwa https://t.me/UREportNigeria_Bot akan Telegram

    3. Apply link address: https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLSfPLaua65YoXVBAZWai0qqm8DgV5EkGC0oyBt6Vkpfuvmn-5A/viewform

0 Response to "Kungiyar UNICEF ta Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata Mai Taken "Volunteer Registration for Integrated Birth Registration & Immunization Campaign"

Post a Comment