-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

kalaman soyayya da turanci

kalaman soyayya da turanci

kalaman soyayya da turanci 

Love is a thief sometimes—it can steal the words right out of your mouth. But isn’t that a good kind of love—the kind that leaves you speechless because of your overflowing emotions?

I'm selfish, impatient and a little insecure. I make mistakes, I am out of control and at times hard to handle. But if you can't handle me at my worst, then you sure as hell don't deserve me at my best.

Have you ever been in love? Horrible isn't it? It makes you so vulnerable. It opens your chest and it opens up your heart and it means that someone can get inside you and mess you up.

Do I love you? My God, if your love were a grain of sand, mine would be a universe of beaches.

I've never had a moment's doubt. I love you. I believe in you completely. You are my dearest one. My reason for life

You have bewitched me, body and soul, and I love, I love, I love you. I never wish to be parted from you from this day on."

I love you the way a drowning man loves air. And it would destroy me to have you just a little."

Now you’re my whole life. Now you’re my whole world… We’ll look back someday, at this moment that we’re in and I’ll look at you and say, ‘and I thought I loved you then

I’ll never stop trying. I’ll never stop watching as you leave. I’ll never stop losing my breath every time I see you looking back at me. I’ll never stop holding your hand. I’ll never stop opening your door. I’ll never stop choosing you babe. I’ll never get used to you.

I cross my heart and promise to give all I’ve got to give to make all your dreams come true. In all the world, you’ll never find a love as true as mine


Yi ammafani da kalaman soyayya masu dadi da inganci a lokacin da kake gwagwarmayar samun amincewar zuciyar dukkan wata yarinya da ka gani kana son mallakarta.

Kasance mai lissafawa tare da tauna dukkan wata magana kafin ka furta ta ga masoyiyarka bayan ta nuna maka amincewarta a soyayyarka.

Karda ka kasance mai takura wa tare da matsantawa a kan dole sai ta yi wani abu da ta nuna maka bata son yi a zahiri ko ta nuna maka alamun hakan,

domin kuwa hakan zai sanya ta fara gajiya tare da kosawa da kai. A dukkan lokacin da kake son ta yi maka wani abu to ka gabatar mata da bukatar ka cikin siyasa da zolaya amma idan ka nuna mata dole to kuwa ba zaka samu

yadda kake so ba idan ka samu an yi ma kenan. Kasance mai yin dukkan wani abu da ka san zai faranta mata ka kuma guji yin dukkan wani abu da ka san zai kuntata mata. Yi mata kyauta a lokacin da bata zaton samun hakan daga wajen ka,

yin hakan zai sanya ka burgeta zai kuma kara sanya soyayyar ka a cikin zuciyar ta. Karda ka cika yi mata kyautar kudi ko bata wasu abubuwa barkatai domin kuwa yawan yin hakan zai sanya ka kasa banbance cewa soyayyar gaskiya take yi maka ko kuma kudin ka take so.

Mace bata son takura bata son ka fiya maimaita mata abu daya, ba kuma ta son ka cika kushe wani ko wata a gaban ta, bata son kuma a lokacin da kuke tare kake nuna kulawa ko fifiko ko nuna wata ta fita kyau ko wani abu makamancin haka.

Mata suna son kake yabon kyawun su. Ka kasance mai bayyana mata cewa ita kyakkyawa ce a duk lokacin da kuka yi waya ko kuma kuke tare,

ka ke bayyana mata cewa muryarta na da dad’i sosai kana samun nutsuwa a duk lokacin da ka ji sautin muryar ta,

ka nuna mata cewa ta iya kwalliya kuma tana da tsafta. A duk lokacin da kuka hadu ko a waya ko a zahiri ko kuma sako ka tura mata to ka bayyana mata kana sonta kafin ku rabu.

Masoyiya ta a duk lokacin da naji muryar ki nakan samu natsuwa a zuciya ta,

Murmushin ki a gare ni yafi aban kyautar duniya, Fiskar ki a kullum haske take kara yi musamman idan kina murmushi,

Idan kikai fushi sannan ne kike dada kara kyan gani. Amincin Allah ya tabbata a gareka masoyina, hasken idaniya na kanyi farin ciki matukar ina tare kai,

na kan mata da dukkan wani damuwar nake ciki idan ina tare dakai, barka da safiya Nabaki rayuwa ta yadda kema kika bani rayuwarki Sautin muryar ki yana sanya ya mini raina, mu kwana lafiya

My love for you is true and it’s surfaced the day I first saw you.I love you more than I will tell you. Soyayya a gare ki gaskiya ce, kuma ta ginu ne daga ranar da na fara ganinki, ina kaunarki fiye da yadda zan fada maki. I love the way you love me don’t leave me down, don t ever run away from me I love You. 

Ina son yadda ki ke so na, kada ki yasar da ni, kada ki taba juya min baya. Ina sonki. Surely, I realy love you, and I want be your Husband forever, be with rne please.

'Tabbas,‘ ina matukar ka’unarki, kuma ina son kasancewa miji a gate ki har abada, don Allah ki kasance tare da ni. 

Kece abu na farko da nake tunawa lokacin da na tashi daga barci, tunaninki kawai mafi girman gurbi a fuskana.

Akan kauna na manta kai na masoyina na ke tunawa SO shi ne abun da ya dun’kule zuciyoyinmu waje guda har muka tsinci kanmu a cikin soyayya, ina fatan ba za ki bari wani d’an ‘karamin abu ya zo ya raba tsakaninmu ba?

Ina son ki. Nakan ji mafi girman dadi a duniya a duk lokacin kika min sannu, ko kika min murshi, Ina kear ki.

Babban gatan da Ɗa Namiji zai yiwa kansa shine ya mayar da hankali kan neman Kuɗinsa da Ilimin sa,

idan so samu ne kar ya bari ɗaya ya hana ɗaya, sai dai idan dole ɗayan zai riƙe ya haƙura da ɗayan ba yadda zai yi.

Kar ya yarda ya saki sana'ar da take hannunsa ko wani aiki da yake yi wanda yake samun na rufin asirinsa,

in har ba wani wanda ya fishi ya samu a hannu ba. Kar ya dinga hangen wanda ya fishi wani abu ko ya dinga biyewa waɗanda suka fishi yana ƙyamar sana'ar da yake yi wanda kuma itace rufin asirinsa da mutuncinsa.

Kar ya bari saboda mace ya dinga kunya ko jin nauyin neman halak ɗin sa, In za taso shi a haka taso shi, idan baza taso shi ba ya barta taje tayi da abokin burminta,

ya zamo mai tattali domin gina gobensa, sannan kar ya zamo marowaci domin akwai albarka cikin kyautatawa, ya kuma yawaita neman albarka da Addu'ar mahaifa.

Shi Namiji yana da hanya shararriya wacce yake buƙatar yin aiki tuƙuru da shirya mata kafin ya fara binta. Allah ya rufa asiri Amin.

0 Response to "kalaman soyayya da turanci"

Post a Comment