-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Dinki Styles

Dinki Styles

Dinki Styles 

Bayan daukar lokaci da mukayi bamu saki sabin hotunan dinki yan yayi wato na shekarar 2022/2023 hakan yasa mun samu sakonni iri-iri kam me yahaifarda hakan.

Dinki na daya daga cikin sana'o'i da suke kawo kudi a kasarnan, amma hakan zai iya faruwa ne kawai idan kim kware sosai a wajan dinkin, kawowa yanzu akwai daruruwan masu dinkin mata da suka hada da maza da mata. 

Dinki shi ne abu na farko dake fitowa da sutura musamman ta idan mai dinkin ta kware sosai, so tari zakiga atamfa ko shadda ko leshi mai tsada amma idan ba'a samu kwararren telaba sai kinga dinkin ya koma ba kyau. Shi yasa yana da kyau ga kowace/kowane tale ya rika bibiyar shafukan dinkunan zamani na mata musamman shafinmu na haskenews.

Ayau zamu kawo maku sabi kuma yan yayin dinkuna da matan Abuja ke yayi, ki sani duk dunkinda kika gani aciki zaki iya neman tela mafi kusa dake domin yimiki irinshi.


0 Response to "Dinki Styles"

Post a Comment