-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Tallafin Nirsal Microfinance Bank

Tallafin Nirsal Microfinance Bank

Tallafin Nirsal Microfinance Bank 


Bankin NIRSAL MICROFINANCE BANK sun fitar da sabon tsarin bada bashi wanda babu kuddin ruwa a ciki. 

Shi wannan tsarin kamai dai Tallafin corona na kwanakin bayane da nirsal ta bude bam bancin kawai shine wannan ba kudin ruwa wannan kuma akwai sai yan abunda ba a rasaba

 Shi wannan tsarin ya kasu kashi uku 3 ne 

1. Household

2. SME 

3. AGSMIES 

Shi na farko wato household ko wada kowa zai iya cikawa mace ko namiji kuma yawan kudin da zasu bayar a wannan shine dubu dari biyar wato 500.000.00 shine maximum 

Sai kuma SME shi wannan a takaice na samu kananun masana antu ne wato campany wanda kuma sukeda register da gwamnati wurin cikeshi ana bukatar CAC da sauransu in bakadasu kuma karka fara ka cika household ya fima sauki 

Sai na uku na karshe shine AGSMIES shi wannan tsarin gaskiya yana da dan wuya ba kaman sauran ba don saikayi training an baka certificate ka yi business plan kayi test ne ko interview da dai sauransu amma kudisa yafi yawa 

Ba tareda bata lokaci ba yadda zaka cika wannan sabon Tallafin na corona wanda ba kudin ruwa

Da farko kashiga http://nmfb.com.ng 

Saika zabi wanda zaka cika idan kuma household zaka cika saika Shiganan idan kashiga sai zaba idan household ne ko SME ko AGSMIES idan ka zaba saika kasa new zai baka wasu reference number saika copy saboda koda vaka gama cikawaba kasamu matsala idan ka tashi zaka iya cigaba da cikawa batare da matsalaba. 

Idan kasa bvn naka saika taba validate idan yayi saika taba next idan bnv dinka daidaine zai nuna ma sunanka da kuma shekarunka da kasa a bvn dinka saika je next zai kaika inda zaka sa email da phone number lambar waya da kuma address naka.

0 Response to "Tallafin Nirsal Microfinance Bank"

Post a Comment