Muhimmiyar Sanarwa ga Masu Neman Tallafin NG Care Akan Phone Number Verification da Aka Fara
Muhimmiyar Sanarwa ga Masu Neman Tallafin NG Care Akan Phone Number Verification da Aka Fara
Masu cin gajiyar shirin tallafin Ng-cares wanda aka yi nominated or vetted dinsu matakai guda 7 da yakamata ace mutum ya bi don kara shigar da bayanin sa sanya abubuwan da suka dace shine zai baka samun damar kara shiga matakin karshe har ya kai da anyi appovel dinka .
1. Number verification, zasuyi verifying phone number mutum Wanda yacika dashi kafin ka tsallake next step.
2. Payslips ko shaidan takarda Wanda kake biyan ma'aikatan ka dashi albashin su a wata, zainuna sunansu, BVN, Bank, account number, da yawan wages ko salary da ake biyansu.
3. Yaushe kayiwa business naka rejista? Sakayi bayani kuma za'ayi scanning certificate din a tura musu.
4. Fara business din certificate na regista, da takarda mai dauke da kudaden da mutum ya kashe a fara business nashi. Za'ayi scanning a tura cac certificate ko semdun certificate ya danganta da wanda kayi applying lokacin rijistar farko akwai na marasa cac certificate akwai na masu ita sannan ba ko wacce jaha bace aka fara damar masu rijista kamfani suka cika .
5. Tools da ake amfani dasu wajen yin sana'ar receipt da product number suma za'ayi scanning a tura.
6. Takardun shaidar biyan haraji wa company ta hannun FIRS ko state Revenue. Za'ayi scanning a tura.
7. Saina karshe birth certificate za'ayi scanning a tura shima tare da sanya Bvn dinka da Email Address
Akula sosai wajen cika kasafin kudin shiga da fita na kasuwanci. Saboda ana amfani da kasafin kudin da kuka cika ne wajen yi muku approval. Saboda haka yawan kudin shiga da fita shine yake nuna yawan kudin da za a muku approval.
Har ayau zakubiya cikewa ta Hanyar amfani da adireshinda ke a kasa, amma kafin ka cike ka nemi jaharka yakin ka fara cikewa. ALLAH yasa mu dace baki daya.
Apply NG-Cares Program Here
Abuja', NG-Care: https://cares.plax.ng/abuja
'AB' => 'Abia', NG-Care: https://cares.plax.ng/abia
'AD' => 'Adamawa', NG-Care: https://cares.plax.ng/adamawa
'AK' => 'Akwa Ibom', NG-Care: https://cares.plax.ng/akwaibom
'AN' => 'Anambra', NG-Care: https://cares.plax.ng/anambra
'BA' => 'Bauchi', NG-Care: https://cares.plax.ng/bauchi
'BY' => 'Bayelsa', NG-Care: https://cares.plax.ng/bayelsa
'BE' => 'Benue', NG-Care: https://cares.plax.ng/benue
'BO' => 'Borno', NG-Care: https://cares.plax.ng/borno
'CR' => 'Cross River', NG-Care: https://cares.plax.ng/crossriver
'DE' => 'Delta', NG-Care: https://cares.plax.ng/delta
'EB' => 'Ebonyi', NG-Care: https://cares.plax.ng/ebonyi
'ED' => 'Edo', NG-Care: https://cares.plax.ng/edo
'EK' => 'Bishi', NG-Care: https://cares.plax.ng/tree
'EN' => 'Enugu', NG-Care: https://cares.plax.ng/enugu
'GO' => 'Gombe', NG-Care: https://cares.plax.ng/gombe
'IM' => 'Imo', NG-Care: https://cares.plax.ng/imo
'JI' => 'Jigawa', NG-Care: https://cares.plax.ng/jigawa
'KD' => 'Sahabi', NG-Care: https://cares.plax.ng/companion
'KN' => 'Kano', NG-Care: https://cares.plax.ng/kano
'KT' => 'Katsina', NG-Care: https://cares.plax.ng/katsina
'KE' => 'Kebbi', NG-Care: https://cares.plax.ng/kebbi
'KO' => 'Kogi', NG-Care: https://cares.plax.ng/kogi
'KW' => 'Kwara', NG-Care: https://cares.plax.ng/kwara
'LA' => 'Lagos', NG-Care: https://cares.plax.ng/lagos
'NA' => 'Nassarawa', NG-Care: https://cares.plax.ng/nasarawa
'NI' => 'Nijar', NG-Care: https://cares.plax.ng/niger
'OG' => 'Yaki', NG-Care: https://cares.plax.ng/ogun
'ON' => 'Ondo', NG-Care: https://cares.plax.ng/ondo
'OS' => 'Osun', NG-Care: https://cares.plax.ng/osun
'OY' => 'Oyo', NG-Care: https://cares.plax.ng/oyo
'PL' => 'Plateau', NG-Care: https://cares.plax.ng/plateau
'RI' => 'Koguna', NG-Care: https://cares.plax.ng/rivers
'SO' => 'Sokoto', NG-Care: https://cares.plax.ng/sokoto
'TA' => 'Taraba', NG-Care: https://cares.plax.ng/taraba
'YO' => 'Yobe', NG-Care: https://cares.plax.ng/yobe
'ZA' => 'Zamfara', NG-Care: https://cares.plax.ng/zamfara
0 Response to "Muhimmiyar Sanarwa ga Masu Neman Tallafin NG Care Akan Phone Number Verification da Aka Fara"
Post a Comment