-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Kayatattun Hotunan Jarumi Ali Nuhu da Abubakar Ibrahim Aliero ( A.A. Rano Aliero) a wajen Daukar Shirin ALAQA

Kayatattun Hotunan Jarumi Ali Nuhu da Abubakar Ibrahim Aliero ( A.A. Rano Aliero) a wajen Daukar Shirin ALAQA

Kayatattun Hotunan Jarumi Ali Nuhu da Abubakar Ibrahim Aliero ( A.A. Rano Aliero) a wajen Daukar Shirin ALAQA

Jarumi Abubakar Ibrahim Aliero da aka fi sani da A.A. Rano Aliero na daya daga cikin sabin fuskoki a masana'antar kannywood, jarumin nataka rawa wajen isarda sako da kuma nishadantarwa a masana'antar kannywood, Aliero jarumi ne dakeda kwarewa wajen fita a matsayin dan sanda (police) acikin wasan kwai kwayo.

kwanakin baya jarumin yafito acikin kayataccen shirinnan mai suna Babbar Tawaga inda yasamu lambar yabo awajen masoya kallon fina-finan hausa na kannywood.

Bayan fitar jarumin acikin shirin Babbar Tawaga hakan yabashi dama inda fitaccen Darakta, Furodusa kuma jarumi a masana'antar kannywood wato Ali Nuhu ya gayyace shi domin ci gaba da haskashi a cikin shirinsa mai dogon zango wato ALAQA, Jarumi aliero naci gaba da taka rawa a matsayin dan sanda acikin shirin.

Duba hotunan a kasa



Daga karshe wane fata kuke yiwa Jaruma Abubakar Ibrahim Aliero (A.A. Rano Aliero)

1 Response to "Kayatattun Hotunan Jarumi Ali Nuhu da Abubakar Ibrahim Aliero ( A.A. Rano Aliero) a wajen Daukar Shirin ALAQA"

  1. Masha, Allah gaskia yaburgeni Kuma naji dadi sosai sannan he deserved a rool din da akabashi Kuma inayimasa fatan nasara daga Abubakar haruna aliero 🙏

    ReplyDelete