-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kamfanin jirgin sama na UNITED NIGERIA na neman ma'aikata a bangarora Dayawa Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Aikin

Kamfanin United nigerian air sun bude gurabun aiki guda 4 kamar haka:

       ✓ Commercial Manager

       ✓ Ground Operations Officer

       ✓ Risk Manager

       ✓ Marketing Officer 

Ga masu son applying sai su tura CV/Resume zuwa ga (careers@flyunitednigeria.com), kana mai sanar musu da cewar ga gurbin da kake nema 

Ku tabbatar kun cike bangaren da yakeda Alaka da karatunka kana ka tabbatar ka kare service ( NYSC service).

Maza da mata zasu iya nema wannan Aikin kana ku tabbatar kun Hanzarta Kucike domin yanayin mutanen dake neman Aiki kasarnan yazarce tunanin mai tunani.

Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun ingantattun labarai Dangane da Daukar Ma'aikata, Tallafin gwamnatin Tarayya dama Tallafin karatu Sana'a sadai sauransu.

0 Response to "Kamfanin jirgin sama na UNITED NIGERIA na neman ma'aikata a bangarora Dayawa Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Aikin"

Post a Comment