-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

kalaman soyayya text message

kalaman soyayya text message

Kalaman soyayya text message

Samuwar ki a cikin rayuwata ya samar da gagarumin canji ga ‘karuwar farin ciki na ta hanyar sauraren muryarki da kuma kasantuwata a tare da ke cikin rayuwarki mai tsari. Duk wani abu da zan furta yau a gare ki ba zai wuce, ina Son ki ba, ke ce tauraruwar da hasken ta yake haskaka birnin zuciyata, sannan kuma kina d’aya daga cikin mutanen da ba zan ta’ba mantawa da su ba har abada a rayuwata. ki huta lafiya.

Bby na hakikanin gaskiya banida kalma ko wasu haruffa da zasu iya furta yanayin yadda sonki yake gudana acikin zuciyata domin duk bayan dan lokaci sonki yakan sakamin dafin da yakan zagaye duk ilahirin jikina bbynah inasonki da dukkanin zuciyata kuma kece annurin raena mae haskamin kamannina haskenda bazae gusheba har“abada inasonki Inasonki I LOVE YOU💕

Ba,abinda zance sai masha allah inayiwa allah madaukakin sarki godiya da yabankai amatsayin mijin da nake fatan na aura allah ya kara daukaka da nisan kwana, Allah yayi jagora acikin lamarin ka, Ubangiji sarkin sarauta ya baka lfy mai anfani, ya shiga lamarinka, ya azaka akan makiyanka, ya hanaka kiyayya akan koma waye, ya hanaka hassada da kyashi, ya taimaka maka ya kareka da mugun ji da mugun gani da miyagun qaddarori. Ameen.

Slm barka dae naji duk abanda kacemin ngd allah yabamu hanquri dan allah duk abanda naeyimaka kayi hamquri bansani kokafin gobe allah yanshi rainah sai da sf.

Slm burina ka zamo nawa tayadda zamu kasance tare tamkar jini da stoka kai ne jarimi guda tilo da zuciyatah ta aminta da shi ina sonka fiye da yadda nake son kainah mjn kakulla da kaikah.

Slm barka da spy yar sallah dapatar anyi sallah lpy Allah yakuma maimaitamunawatah kagaisuwamin da mamatah.

Slm barka Dan Allah har innayimaka laipi kayi hamquri ni wlh yanzu banakaunar padah kokadan kayihamquri kajiyah.

Slm mjn ykk ya aiki y jindadi farincikinah abin al~faharinah farin watanah dasonka nake kwana da qaunarka naketashi kaku lamin da kanka allah yatsareka da "yan matanda kecikin assibitih sae da safe imiss you my dear.

Abu mi,aduniya km kasani idan rai yabace hankali bayagushewa Amma ngd ngd km ngd sosae da abinda kayimin zandauka haka jarabawata Allah yayimin Allah yabani iko cyt sae anjima.

Slm barka nasan zakanuna pushing ka Amma bahakanaba Kuma zakayimin mumunan pahinta bahakana adda inakusa gamama aita nata ra,ayi daban Yaya shima nashi ra,ayi daban it's tanabari ayipitah sape shiko baibari kaga inawajenan dole abinda yace Shi zanayi Amma kana gani awarbanason haduwamu bahakanaba wlh kapahinceni idan kanason napito yabani Kashi shikenan napitoh.

2 Responses to "kalaman soyayya text message"