-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

DALILAN DA SUKE HANA KARBAR ADDU'A

DALILAN DA SUKE HANA KARBAR ADDU'A

 DALILAN DA SUKE HANA KARBAR ADDU'A

SUFFOFIN DA SUKE HANA A AURI MACE

✓Mace mabarnaciya

✓Mace mai yawan son ado idan zata fita

✓Mace mai yawan fara'a ga kowa

✓Mace mai kaifin harshe

ABUBUWAN DA SUKE JAWO LALACEWAR JIKI

✓'Karancin abinci a jiki

✓Yawaita yin jima'i

✓Yawan shiga bandaki

✓Bacci bayan magrib

ABUBUWAN DA SUKE JAWO TALAUCHI

✓Share daki da sutura

✓Cin abinci akan tafin hannu

✓Fyace hanci lokacin da ake kashi

✓Cire farce da hakori

✓Susa da itace

ABUBUWAN DA SUKE JAWO MANTUWAR

ZUCIYA

✓Yawan maganganu

✓Yawan dariya

✓Yawan cin abinci

✓Cin haramun

LOKUTAN DA AKA FI KARBAR ADDU'OI

✓Lokacin kiran sallah

✓Lokacin ikama

✓Bayan shiga masallaci

✓Daren juma'a da yininta

✓Lokacin sahur

✓kashi uku na karshen dare

✓Tsakanin magrib da isha'i

DALILAN DA SUKE HANA KARBAR ADDU'A

✓Barin sunnar annabi

✓Rashin godiya da ni'imar Allah

✓Rashin bada hakkokin ubangiji

✓Shagaltuwa da laifukan mutane etc

Da fatan duk wanda yayi recieving wannan

sako shima zai tura wa wasu yan uwa maza

da mata Allah ya karawa annabi daraja...Allah

kuma yasa mu dace duniya da lahira...

Ameen summa Ameen..

Watarana annabi muhammad(s.a.w) yana cikin damuwa sai Allah(s.w.t) ya aiko mala'ika jibrilu ya tambayeshi me ke damunsa sai manzon Allah(s.a.w) yace:-ummati sai mala'ika jibrilu ya kware masa kaburbura baki daya sai yaga wasu na cikin murna wasu na cikin damuwa sai mala'ika jibrilu yace masa wadanda ka gani suna murna to sune masu fadin kalmar LA'ILAHA ILLALLAH wadanda kuma suke damuwa sune wadanda basa fadin wannan kalmar amma duk da haka manzon Allah(s.a.w) bai bar damuwa ba sai Allah(s.w.t) yace afadamasa ولسوف يعطيك ربك فترضي watau dassannu zamu baka ceto har sai kace ya isa sai manzon Allah(s.a.w) yace dako zan ceci duka ummati sai wanda yaqi. Allah kasamu cikin ceton manzon Allah(s.a.w) sannan "yan uwa mu yawaita anbaton LA'ILAHA ILLALLAHU koda zamu samu shiga cikin wadancan mutanen. Allah ka jikan duk wanda ya tura wannan ga koda mutun biyar??.....DON ALLAH KUSHIGA KUYI SHARING

0 Response to "DALILAN DA SUKE HANA KARBAR ADDU'A"

Post a Comment