DUK wanda yasan ya samu Approved a can baya ba'a biya shiba to ya yabi wadannan hanyoyin domin magance matsalar
Friday, July 22, 2022
Comment
DUK wanda yasan ya samu Approved a can baya ba'a biya shiba to ya yabi wadannan hanyoyin domin magance matsalar
Idan Yana bukitar karbar Rancen shi to ya zama dole ya Maida account dinsa tier 3
Kasani cewa Koda account Dinka Yana tier 2 Shima baza samu kudin kaba
Yawanchi alumma suna amfani da tier 1 ne
Dan haka nirsal suna Mai baka shawara kafin daya ga watan august ka hanzarta gyara Asusun ka na banki
Allah yasa mudace
0 Response to "DUK wanda yasan ya samu Approved a can baya ba'a biya shiba to ya yabi wadannan hanyoyin domin magance matsalar"
Post a Comment