Cikakken Bayanin Yadda Zaku Samu Sabon Tallafin Kuɗi Na Nirsal Microfinance Bank
Cikakken Bayanin Yadda Zaku Samu Sabon Tallafin Kuɗi Na Nirsal Microfinance Bank
Bankin microfinance bank wato Nirsal Ya shirya tsaf domin bayar da sabon Rance kudade ga mabukata
Sai dai bankin yazo da sabon salon bayar da Rance kudin
Inda a yanzu bankin ya bayar da sanarwa cewa duk Mai son karban wannan Rancen Kudin tofa ba ta hanyar yanar gizo wato internet Za’a cika ba
Bankin yana sanar da duk Mai Sha’awar karban wannan Rancen to ya hanzarta zuwa branch nasu wato yaje cikin bankin microfinance bank Nirsal mafi kusa da shi domin karban wannan Rancen
Zuwa yanzu dai tuni mutane sun Fara zuwa bankin domin Jin cikakken bayanin bayar da Rance daga bakin su
Kar a manta cikin bankin ake zuwa domin Karban wannan Rancen da zasu bayar
Fatan alkhairi tare da fatan nasara.
Jawabin Nirsal Microfinance Bank cikin harshen Turanci
#NMFB SME LOAN
NMFB SME Loan is a tailored made lending facility for SMALL AND MEDIUM ENTERPRISES to enable business owners to achieve their objectives.
Are you a small business owner? Open an account with us today and grow your business.
Visit any of our branches nationwide to get started. Terms & Conditions apply!
0 Response to "Cikakken Bayanin Yadda Zaku Samu Sabon Tallafin Kuɗi Na Nirsal Microfinance Bank"
Post a Comment