-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yadda Zaku Duba Idan Kunyi Nasarar Samun Aikin Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC) "Adhoc" domin gudanar da aikin kidayar jama’a da gidaje na shekarar 2022/2023

Duk Wanda Ya Shiga Link Domin Sanya ID Din Shi, Kuma Ya Sanya Amma Yaga Abu Kamar Haka, Application Status:-Approved To Wannan Zai Samu Damar Sanya Accounts Name, Bank Name Da Accounts Number  Abunda Zai Masa Saura Shi Ne Ya Jira Sako Da Zasu Tura Masa Nan Gaba Ta Email Address Din Shi Domin Ganin Inda Zai Training.

Abu Na Biyu Duk Wanda Yaga Sun Sanya Masa Application Status:-Pending, To Ya Jira Zuwa Wani Lokaci, Amma Ya Dunga Kokari Yana Duba Wannan Page Time Zuwa Time, Kada Ya Bada Wani Dogon Kafa, A Kalla Sau Uku A Rana,.

Shima Wanda Ya Sanya Bayanan Bankinsa, Kada Yayi Wasa Da Duba Email Address Nashi, A Kalla Sau Uku A Rana, Ko Duk Bayan Yan A Wanni In San Samu Ne.

Ga Link Din Kasa Nan A Shiga Domin Duba Application Status 

https://recruitment.adhoctrial.nationalpopulation.gov.ng/

Allah Ya Bada Sa'a 

Misali
0 Response to "Yadda Zaku Duba Idan Kunyi Nasarar Samun Aikin Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC) "Adhoc" domin gudanar da aikin kidayar jama’a da gidaje na shekarar 2022/2023"

Post a Comment