-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Muhimmiyar Sanarwa Ga Batch C Stream 2 N-power [Ranar 14th zuwa 25th ga watan june 2022]

Muhimmiyar Sanarwa Ga Batch C Stream 2 N-power [Ranar 14th zuwa 25th ga watan june 2022]

Muhimmiyar Sanarwa Ga Batch C Stream 2 N-power [Ranar 14th zuwa 25th ga watan june 2022]

Ma'aikatar Agaji da ci gaban al'umma ta zata fara gudanar da physical verification na masu neman shiga shirin Batch C Stream 2 N-power.

Ranar 14th zuwa 24th ga watan june 2022.

Idan an zabe ka acikin masu gudanar da physical verification da zaa gudanar yi amfani da link din dake kasa domin ganin wajen da zaayi maka physical verification din ko kayi amfani da code *45665#

Kindly log into your self service portal on www.nasims.gov.ng to check if you have been selected, also to confirm the venue for your physical verification which is stipulated to commence from 14th-25th of June, 2022.

You can use the Ussd code *45665# to confirm the venue for your physical verification.

You are expected to come with the following requirements:

1. Your N-Power identification number

2. Valid means of identification

3. Academic credentials.

Congratulations once more !! We are very pleased to have you on-board.


0 Response to "Muhimmiyar Sanarwa Ga Batch C Stream 2 N-power [Ranar 14th zuwa 25th ga watan june 2022]"

Post a Comment