-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kamfanin Nigerian Agip Exploration (NAE) Limited Tare da Haɗin Gwiwar Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPC) Sun Buɗe Shafin Bayarda Tallafin Karatu/Kuɗi Sikolashif

Ana sanar da dubban yan takarar  wato ɗalibai cewa, Kamfanin Nigerian Agip Exploration (NAE) Limited a haɗin gwiwar Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPC) ana gayyatarsu wajan cike sabon tallafin karatu

Duk wani dan Najeriya wanda ya kammala karatun digiri na farko da ya cancanta daga shirin NAE zai a bashi kyautar ta hanyar 2022/2023 NNPC & NAE Postgraduate Scholarships Scheme kuma kyautar za ta shiga cikin Rukunin:

  • Don yin karatu a ƙasashen waje
  • Yin karatu a Jami'ar Najeriya da aka amince da ita

Abubuwan bukata domin cin gajiyar tallafin NNPC & NAE Scholarship na karatu

  • Dole ne 'yan takarar su kammala karatun digiri tare da fitar da takardar shaidar NYSC.
  • 'Yan takara dole ne 'yan Najeriya
  • Bangarorin karatu domin cin gajiyar NNPC & NAE Scholarship
  • Geosciences
  • Petroleum economics
  • Law ( oil and Gas/petroleum)
  • Engineering ( mechanical, civil, electrical and electronics, petroleum, subsea, marine)

Hanyar Aikace-aikacen

Sha'awar 2022/2023 NNPC & NAE Tsarin bayar da tallafin karatu a danna ƙasa domin cikewa

https://candidate.scholastica.ng/schemes/naescholarships2022

Allah yasa mudace baki daya

0 Response to "Kamfanin Nigerian Agip Exploration (NAE) Limited Tare da Haɗin Gwiwar Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPC) Sun Buɗe Shafin Bayarda Tallafin Karatu/Kuɗi Sikolashif"

Post a Comment