-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kamfanin Jobberman Ya Buɗe Sabon Tallafin Horo Mai Taken"Jobberman Soft Skills Training"

Kamfanin Jobberman Ya Buɗe Sabon Tallafin Horo Mai Taken"Jobberman Soft Skills Training"

Kamfanin Jobberman Ya Buɗe Sabon Tallafin Horo Mai Taken"Jobberman Soft Skills Training" 

Kamfanin Jobberman ya buɗe shafin bayarda tallafin horo na na'ura mai taken Jobberman Soft Skills Training inda zasu bayarda horo hadi da certificate ta shaidar mutum ya karbi horo a Kamfanin Jobberman masu shawar cikewa su biyomu acikin wannan kasidar zamu kawo maku bayanin yadda zuku cike wannan tallafin. Kafinnan ga wasu daga cikin bayanin Jobberman Soft Skills Training

An kafa shi a cikin 2009, Jobberman ya fara ne azaman dandamali na daukar ma'aikata da neman aiki amma ya girma zuwa wani dandamali mai cike da aiki wanda ke ba da shawarwarin aikin kan layi, mafita na HR na keɓaɓɓu ga mutane da cibiyoyi da sabis na horo ga masu neman aikin. Jobberman Nigeria ya zama wani bangare na hannun jari na Kamfanin Tale-talen Afirka(The African Talent Company).

Jobberman Soft Skills Training

Jobberman Soft Skills Training Koyi dabarun buƙatu waɗanda za su inganta aikin ku da ikon yin mafi kyawu a wurin aiki.

Yadda Zaku Cike Tallafin Jobberman Soft Skills Training

Kuyi amfani da shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa kai tsaye ta hanyar shafin yanar gizo-gizo

https://www.jobberman.com/softskills/register/coursera

ALLAH yasa mudace

0 Response to "Kamfanin Jobberman Ya Buɗe Sabon Tallafin Horo Mai Taken"Jobberman Soft Skills Training""

Post a Comment