-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Muhimmin Sako Zuwaga Wadanda Suka Cike Tallafin RRR NASSCO ( Rapid response Register)

Muhimmin Sako Zuwaga Wadanda Suka Cike Tallafin RRR NASSCO ( Rapid response Register)

Muhimmin Sako Zuwaga Wadanda Suka Cike Tallafin RRR NASSCO ( Rapid response Register)

Mutane dayawa suna mika tambaya wa Agajahub publisher Dangane da Shirin RRR NASSCO Rapid response Register cewa shinko zaacigaba dabiya kokuma ankare biya

Bayan dogon binciken da Shafin Agajahub publisher yagudanar munganu Wannan Bayanin kamar haka

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Duk Wanda yasan ya cike tsarinnan da ake bada tallafi ₦30,000 wato RRR a kwanakin baya, to ya hanzarta ya nemi enumerators yayi updating bayanan shi (NIN,BVN, PHONE, ACCOUNT NUMBER DSS) domin ƙarshen watannan (may)ake sa ran zasu rufe. Don Allah a sanarda waɗanda suka cika, kuma basa online domin kowa ya amfana

3 Responses to "Muhimmin Sako Zuwaga Wadanda Suka Cike Tallafin RRR NASSCO ( Rapid response Register)"

  1. Mungode wanda yaje yabada ditals nashi fa tun kiranabaya koma baisamu alart ba haryanzu shuro mene makomar sa

    ReplyDelete
  2. Wane may din Kuma yanzu muna Nov, ko may 2023? Ina zamu samo enumerators? Thanks

    ReplyDelete