-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Labari Mai Daɗi Ga Masu Neman Aikin Police

Labari Mai Daɗi Ga Masu Neman Aikin Police

Labari Mai Daɗi Ga Masu Neman Aikin Police

Satin farko na watan yuli rundunar yan sanda ta najeriya zasu gudanar da Passing out Parade 2020 recruiter Constable amma IGP bai riga ya tsara ainihin ranar ba, daukar ma'aikatan rundunar yan sandan najeriya na shekarar 2022 jerin sunayen wadanda aka zaba don tantance lafiya ba da jimawa ba sunayen zasu fito. 

Daukar ma'aikata yan sanda da hukumar yan sandan najeriya zata dauka na mutane 10,000 kashi 70 cikin 100 na sunayen 'yan takarar da suka yi nasara mutane 10 kowace karamar hukuma, yayin da sauran kashi 30% na jerin sunayen na yan alfarma ne bayan an fara batch na farko . 

0 Response to "Labari Mai Daɗi Ga Masu Neman Aikin Police"

Post a Comment