-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kamfanin Microsoft power tools Ya Shirya Bayar da horo a bangaren ilimin Fasaha domin ya taimaka daliban Nigeria musamman Wadanda yajin aiki na ASUU ya Shafesu

Assalamu Alaikum Warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku.

Kamfanin Microsoft power tools Ya Shirya Bayar da horo a bangaren ilimin Fasaha domin ya taimaka daliban Nigeria musamman Wadanda yajin aiki na ASUU ya Shafesu.

Shide wannan kamfani burinsa ya koyar da dalibai ilimin fasaha da kuma na na’ura mai kwakwalwa domin su dogara da kansu ta hanyar amfani da abubuwan da suka koya.

Ga Jerin Abubuwan da zai koyar wa Daliban: Data analysis with MS power BI

  • Low-code/ No-code development with power platform
  • Data science and Machine learning with MS Azure

Yadda Zaku Cike Wannan Horo

Idan kuna da ra'ayin cike wannan horon mai taken"NG30 Days of Learning" kuyi amfani da shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa kai tsaye

https://forms.office.com/pages/responsepage.aspx?id=v4j5cvGGr0GRqy180BHbR_WIM85DYG1GkuSvt8kWe71URTFNSFRDWE9YQzZES1VFVFBHM01VNlczWi4u

Bayani Cikin Zaku Cike Bayan Shafin Ya Buɗe

1 Kindly Select Your Country

2 Full Name

Enter your answer

3 Kindly Input a valid Email Address

Enter your answer

4 Name of University/Polytechnics/CoE

Enter your answer

5 Type of Intitutions

6 State Where Your University is Located

7 Your Course of Study

Enter your answer

8 Your Level

9 What Stack are you Interested in?

10 Your Consent is needed

ALLAH Yasa Mu Dace Amin

0 Response to "Kamfanin Microsoft power tools Ya Shirya Bayar da horo a bangaren ilimin Fasaha domin ya taimaka daliban Nigeria musamman Wadanda yajin aiki na ASUU ya Shafesu"

Post a Comment