-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yanzu yanzu: An gan watan Azumin Ramadan a Saudiya

Yanzu yanzu: An gan watan Azumin Ramadan a Saudiya

Yanzu yanzu: An gan watan Azumin Ramadan a Saudiya

Rahotanni daga kasar Saudiyya sun tabbatar da ganin jinjirin watan azumin Ramadan na bana a sassa daban-daban na kasar ranar Juma’a. Shafin Aminiya ya labarta.

Hakan dai na nufin ranar Asabar ce za ta kasance daya ga watan Ramadan na shekarar 1443 bayan Hijira, wacce ta yi daidai da biyu ga watan Afrilun 2022.

Muna tafe da karin bayani…

0 Response to "Yanzu yanzu: An gan watan Azumin Ramadan a Saudiya"

Post a Comment