-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Tun watan September, 2021 rabon da bankin Nirsal Microfinance bank su amince da rancen mutane na agsmeis loan 3millon zuwa kasa

Har mutane suna zargin ko gwamnati tarayya ta dakatar da shirin ganin cewa kusan shekara basu kara ganin wanda ya samu sakon approved ba, har yanzu shirin bayar da rancen 3millon yana kan layi ba'a dakatar dashi ba, ana samun sababbin abubuwa ne kullum acikin shirin don fitar da tsari ganin duk wanda aka bashi wannan rance ya dawo dashi. 

Shirin agsmeis na 2019 ya sha ban-ban dana 2020 mu sani duk wanda suka nemi wannan shirin shekarun biyun nan komai da suka gunadar acikin shirin sun gunadar dashi ni a zahiri 👉TRAINING, INTERVIEW, OPEN ACCOUNT, da dai sauran su wasu yayin da suka kashi kudin daya haura 25k don kawai su kasance masu cin gajiyar shirin. 

Applicant under 2021 to Now shirin ba haka yake ba komai ana gudanar dashi online abu mafi mahimmanci shine cika duk ka'idojin da aka sanya wurin neman wannan rance, ku sani gwamnatin tarayya ba zata baku rance ba tare da kun cika ka'idojin ba. 

Nan da watan june da yardar Allah Nirsal zasu dawo yiwa mutane Approved. 

https://agsmeisapp.nmfb.com.ng/ALLAH yasa mudace Amin

0 Response to "Tun watan September, 2021 rabon da bankin Nirsal Microfinance bank su amince da rancen mutane na agsmeis loan 3millon zuwa kasa"

Post a Comment