-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Tsara Offer Letter Kamar Yadda Ya Kamata Shine Ke Kara Baka Damar Cin Gajiyar Shirin NYIF

Tsara Offer Letter Kamar Yadda Ya Kamata Shine Ke Kara Baka Damar Cin Gajiyar Shirin NYIF

Tsara Offer Letter Kamar Yadda Ya Kamata Shine Ke Kara Baka Damar Cin Gajiyar Shirin NYIF

Tsara Offer Letter Kamar Yadda Ya Kamata Shine Ke Kara Baka Damar Cin Gajiyar Shirin NYIF, Idan Kasan Ka Tsara Offer Letter Dinka Kamar Yadda Ya Kamata To Kadda Hankalinka Ya Tashi Akan Ganin Kudinka Har Yanzu Basu Shiga acikin Asusun Ajiyarka Na Bankinka ba

Tabbas idan Har Kunbi Ka'idodi Kamar Yadda Hukumar ta Bukace Kuyi Babu Makawa Zaku Samu Wannan Rancen na Wanda Yake da Manufar Gina Matasa Maza da Mata Mai Suna Nigerian Youths investment Funds

Kusani Acikin Wannan Tsarin Wannan Offer Letter Dole ce, Domin itace Mataki na Karshe da Zaibaku Damar cin Muriyar Wannan Tsarin

Akwai Ababuwa Wadanda Acikin Wannan Tsarin Yazama Dolene Sai Kayisu Sannan Zaka Samu Damar Samun Wannan Rance na NYIF

Da Farko Dolene Wanda Yassan Ya Cika Wannan Tsarin Yazan Komai Nasa Yazo Dai dai da Dukka Bayanansa

Kuma Dolene Yazan Kakai Matakin Updated Acikin Wannan Tsarin

Sannan Yazama Dole Koda Baka Samu Damar yin Training ba,  Yazan An Turo Maka Sakon Amincewa Akan Mail Dinka 

Idan Kuma Ba'a Turoma Sakon ba, Matukar Kayi Update Kadda ka Tada Hankalinka Har Yanzu Kana Acikin Wadanda Zasu More Wannan Tsarin

Kusani Sanyo Bankin Yan Sandar da Ankayi Acikin Tsarin Yana Nufin Dolene Zaku Mayar da Kudin Kamar Yadda Yar Jejeniyar ta Nuna Akan Duk Wanda Yasamu Wannan Rancen

0 Response to "Tsara Offer Letter Kamar Yadda Ya Kamata Shine Ke Kara Baka Damar Cin Gajiyar Shirin NYIF"

Post a Comment