-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Labari Mai Daɗi Ga Masu Neman Cike Tallafin P-Yes, Daure Ka Karanta Wannan Muhimmin Bayani Akan shirin P-YES

Labari Mai Daɗi Ga Masu Neman Cike Tallafin P-Yes, Daure Ka Karanta Wannan Muhimmin Bayani Akan shirin P-YES

Labari Mai Daɗi Ga Masu Neman Cike Tallafin P-Yes, Daure Ka Karanta Wannan Muhimmin Bayani Akan shirin P-YES

Wannan bayani Akan shirin P-YES

Shirin P-YES da aka kirkereshi a wani yunkuri na inganta rayuwar matasa.

Ana hasashen MATASA 774,000 za'a dauka a yayinda zasu shafe shekaru biyu suna amfana da shirin.

Muhimman bayanai gameda shirin.

"Shirin P-YES tsari ne domin Karfafa Matasa na Shugaban Kasa, an tsara shi ne don gudanar da hadin gwiwa da gwamnatocin Jihohi, kungiyoyi masu zaman kansu don samar da wani tsari na saukaka ayyukan yi ga matasa a Najeriya."

"Manufar shirin ita ce karfafa matasan Najeriya ta hanyar samar da damammaki da kuma samar da yanayi na samar da arziki ta hanyar baiwa matasa sana’o’in hannu, ilimi da albarkatun da za su sa suyi amfani, domin rage radadin talauci ga matasan."

Sai dai wannan karo shirin yazo da wani sabon salo ta yadda dole sai ka nemi wani mutum daya a karkashinka ma'ana Second Level Beneficiary ka shigar da bayanansa a karkashin naka wanda dole sai yanada ID CARD.

Dole shekarunka su kasance tsakanin 18 zuwa 40.

Dole sai ka mallaki katin ID CARD kamar NIN, VOTER'S CARD, DRIVER'S LICENCE ko INTERNATIONAL PASSPORT.

Dole kuma sai kanada BVN

sauran bayanan zaka gani acikin tashar neman yayinda kayi yunkurin regista.

Yadda Zaku Cike Shirin P-Yes

Idan kuma baku cikeba to Kuyi Amfani Da Wannan Link Domin Cikewa

Ziyarci Shafin P-Yes : https://p-yes.gov.ng/

Cike Tallafin P-Yes: https://reg.p-yes.gov.ng/

Makasudin P-Yes: https://p-yes.gov.ng/mission/

Wasu Daga Cikin Hotuna Lokacin Cikewa


ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya

0 Response to "Labari Mai Daɗi Ga Masu Neman Cike Tallafin P-Yes, Daure Ka Karanta Wannan Muhimmin Bayani Akan shirin P-YES"

Post a Comment