-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yan Arewa mu Cike: Ana Ci Gaba Da Cike Sabon Tallafin Kuɗi Mai Taken "MATCHING FUND PROGRAMME FOR MICRO AND SMALL ENTERPRISES (MSEs) PROGRAMME" Karkashin JAIZ BANK PLC Tare Da Haɗin Gwiwar SMEDAN

Yan Arewa mu Cike: Ana Ci Gaba Da Cike Sabon Tallafin Kuɗi Mai Taken "MATCHING FUND PROGRAMME FOR MICRO AND SMALL ENTERPRISES (MSEs) PROGRAMME" Karkashin JAIZ BANK PLC Tare Da Haɗin Gwiwar SMEDAN

Yan Arewa mu Cike: Ana Ci Gaba Da Cike Sabon Tallafin Kuɗi Mai Taken "MATCHING FUND PROGRAMME FOR MICRO AND SMALL ENTERPRISES (MSEs) PROGRAMME" Karkashin JAIZ BANK PLC Tare Da Haɗin Gwiwar SMEDANShin kana daya daga cikin masu son cin gajiyar shirin gwamnatin tarayya? Idan amsar hakane to tabbas kazo wajanda za'a biya maka bukatarka. Acikin wannan satin sanin kune gwamnatin tarayya ta fitar da wani sabon tallafi da bankin Ja'iz bank ke shugabanta tare da hadin gwiwar SMEDAN. Domin cin gajiyar wannan tallafin kubi ka'idodin da ke a kasa domin cikewa.

BAYANI AKAN YADDA AKE  CIKEWA

1. Ziyarci www.smedan.gov.ng

2. Danna kan JAIZ BANK/SMEDAN MICRO KANNAN KAMFANIN MATSALAR KUDI.

3. Danna wajen farin akwatin sannan ka cika form din da bayanan kasuwancinka sannan ka danna sallama

4. Danna wajen farin akwatin sannan ka Amsa Tambayoyin da kyau sannan ka danna maballin sallama

5. Amsa Tambayoyi daidai kuma danna maɓallin ƙaddamarwa

6. Amsa Tambayoyi daidai kuma danna maɓallin ƙaddamarwa

7.CONGRATULATIONS Kun dace da ma'auni na wannan kayan aikin kuɗi danna ci gaba

8. Cika bayanan sirrinku sannan danna biya yanzu

9.Da zarar an biya  za a tura ku zuwa shafin da ke ƙasa, don samar da tsarin kasuwanci

10. Za a buƙaci ka cika jerin bayanai, waɗanda za a yi amfani da su wajen samar da tsarin kasuwanci, da zarar an gama kowane sashe danna maɓallin na gaba don ci gaba.

11. Da zarar ka gama cika saitin wizard za a tura ka zuwa shafi don samar da tsarin kasuwanci


Yadda Zaku Cike

Shafin SMEDAN: www.smedan.gov.ng

Shafin Da zaku Cike: https://smecredits.com.ng/bus_inf.php

Bayani Cikin Bidiyo Kan Yadda Zaku Cike https://youtu.be/Se31HEral9Q


Abubwan Kula

A kula DUK Wanda yazo cikashi Sai ya siya business plan. Kafin nan zaka iya cika adadin da kake son nema na bashin  daga 2m abunda yayi kasa Dole saika biya su naira dubu goma tuku na 10.000 kamar yadda kuka Gani acikin wadannan hoton 
Zaka biya kudin ka ta haryar remita
Dan haka akula 500 ko 1000 Bata cika wanan tsarin ba Kunga irin mataken da suke bukata kafin Nan zaka sauke business plan din daga man hajar 

Tuntuba

Domin tuntuba ko karafi kuyi amfani da adireshinda ke a kasa

City Center, Gimbiya Street,

Area 11, Garki Abuja. 

Contacts

Email: support@sme-credits.com

Phone: +234 (0) 9038 687 758

0 Response to "Yan Arewa mu Cike: Ana Ci Gaba Da Cike Sabon Tallafin Kuɗi Mai Taken "MATCHING FUND PROGRAMME FOR MICRO AND SMALL ENTERPRISES (MSEs) PROGRAMME" Karkashin JAIZ BANK PLC Tare Da Haɗin Gwiwar SMEDAN"

Post a Comment