-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Tallafin Kuɗi Na NG-CARES: Mataki Na Gaba Dangane Da NG-CARES, KaShe-Kashensa Dakuma Sanin Wanda Yakamata Ku Cike

Ga wadanda aka bawa izinin shiga kadai zasu iya cikawa

Idan baka da izini Dan Allah Karka ciki doka ne.

NG-CARES KaShe-Kashensa guda 2 ne, yazama wajibi kowa yasan bangaren da yakamata yacike Domin gudun fadawa hannun da ba daidai ba.

Kashe kashen

NG-CARES Agent

NG-CARES Beneficiaries

Tsarin farko na agent ne Wadanda zasu kulada yiwa Beneficiaries bayani Dakuma kulada yanayin Aikace-aikacen Tsarin na NG-CARES.Kusani Wannan tsarin na NG-CARES Agent state naku zasuyi inviting naka ka Cike Domin zama agent, sannan kuma duk wanda yayi hangancin cike wannan batare da iziniba to zasuyi maganinka

Ga Link na NG-CARES first step domin samun invitation na zama agent

https://ngcaresbusiness.org

Ga Link na cike agent For

https://cares.plax.ng/register-097465

0 Response to "Tallafin Kuɗi Na NG-CARES: Mataki Na Gaba Dangane Da NG-CARES, KaShe-Kashensa Dakuma Sanin Wanda Yakamata Ku Cike"

Post a Comment