-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

In kaci saika biya! Nirsal microfinance bank sun kaddamarda yadda mutum zai biya bashin da yaci

In kaci saika biya! Nirsal microfinance bank sun kaddamarda yadda mutum zai biya bashin da yaci

In kaci saika biya! Nirsal microfinance bank sun kaddamarda yadda mutum zai biya bashin da yaci

Bankin bada bashi na Nirsal microfinance bank sun kaddamarda yadda zaka biya bashin da kaci. 

Kamar dai yadda akasani bankin nirsal sun bada bashi kala daban daban aciki akwai wanda yafi yawa wato na covid 19 wadda akafi sani da kudin corona. 

Toh idan kaci wannan bashin anama albishir da cewa yanzu zaka iya biyan bashin da kaci cikin sauki mai yadda aka tsara dama bashine ba kyautaba toh dan haka yanzu lokaci yayi damai niyan biya zai fara biya 

Kuma abun bayai zaka biya a lokaci daya bane a a kadan kadan zakana biya  

Yadda zaka biya shine dama can anturawa mutane account number na Nirsal microfinance bank wanda yawanci mutane da suka samu wanna talkafi na bashin sun samu wannan account din toh ta cikin sane zakana biya 

Da farko zaka iya zuwa bankin Nirsal microfinance mafi kusa dakai domin ka tsara yadda zakana biya 

Saika saikana sawa wannan account din da aka budema kudi wato zakana zuwa banki kana sawa ko POS koh bank transfer duk wadda kayi damuwar kawai a samu kudi a cikin account din ne

Sannan zaka iya shiga cikin website nasu domin dakko offer latter ka https://covid19.nmfb.com.ng/homeloan

Saika zabi abun da ka cika tun fari household ko SME saika gani acan 

Allah ya bada sa a 

2 Responses to "In kaci saika biya! Nirsal microfinance bank sun kaddamarda yadda mutum zai biya bashin da yaci"