-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Ana dai ci gaba da approved..  wasu kuma an turo musu sakon suje su karbi kayansu

Ana dai ci gaba da approved.. wasu kuma an turo musu sakon suje su karbi kayansu

Ana dai ci gaba da approved..  wasu kuma an turo musu sakon suje su karbi kayansuKuje kuyi updated kuma ku saita amount dinku dai dai yadda zaku samu naku sako da yardar Allah.

Wadanda dukeda matsalar gyara cost of items muna gyarawa lafiya qalau

Wadanda suke zuwa cikawa ko update yake nuna musu fari to muna yi lafiya qalau

Sannan ina kara baku Shawara ku daure kucika Agmies da SME. Wai sai kaga mutun yanada CAC da TIN Number amma yakasa cika AGMIES da SME to me kake jira? Wadanda tsarukan babu mutane da yawa cikinsu yanada kyu ace kuncika su. Sannan SME 750 fa ake baka damar kanema. Shikuma Agmies miliyan 3 fa ake baka damar kanema.

Gaskiya kuyi kokari ku neme wadannan biyu din wato AGMIES da SME kuma zaka iya cika duka ukun ma idan kamaso wato.

AGMIES non interest

SME non interest

Household non interest

cikin wadanda zasu samu

0 Response to "Ana dai ci gaba da approved.. wasu kuma an turo musu sakon suje su karbi kayansu"

Post a Comment