-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yanzu-Yanzu, Karanta Cikakkiyar Wasiƙar Nafisa Abdullahi Da Ta Rubutawa Darakta Aminu Saira Game Da Fitarta A Shirin ‘Labarina’

Yanzu-Yanzu, Karanta Cikakkiyar Wasiƙar Nafisa Abdullahi Da Ta Rubutawa Darakta Aminu Saira Game Da Fitarta A Shirin ‘Labarina’

Yanzu-Yanzu, Karanta Cikakkiyar Wasiƙar Nafisa Abdullahi Da Ta Rubutawa Darakta Aminu Saira Game Da Fitarta A Shirin ‘Labarina’

Tauraruwar fina-finan Kannywood, Nafisa Abdullahi, ta ce daga yanzu ba za ta ci gaba da fitowa a shirin nan mai dogon zango mai suna ‘Labarina’ ba.

A sakon da ta wallafa a shafinta na Intagram ranar Asabar da daddare, tauraruwar ta ce ta ji dadin rawar da ta taka a cikin shirin, sai dai ta ce ba za ta iya ci gaba da shi ba saboda wasu dalilai na kashin kanta.

Amma wasu majiyoyi sun tabbatar wa BBC Hausa cewa ta dauki matakin ne saboda rashin jituwar da aka samu tsakaninta da mai shirya shirin kuma shugaban kamfanin Saira Movies, Malam Aminu Saira.

Nafisa ita ce babbar tauraruwa a shirin na Labarina mai farin jini a tsakanin ‘yan kallo inda take taka rawa a matsayin Sumayya.


Wasiƙar Jaruma Nafisa Abdullahi Acikin Harshen Turanci


Nafisat Abdullahi,

Nafs Entertainment Limited

To

Aminu Saira,

Saira Movies Investment Limited.

1¹ January 2022

Dear sir,


Season's greetings, I write this letter to inform you that I shall be withdrawing my services as actor/actress on the series "LABARINA".

The withdrawal of my services at this period is as a result of my heavy schedule for my personal ventures, knowing this will not enable me to be readily available for production shoots as the case maybe, for the afore mentioned production "LABARINA".

Contrary to most popular beliefs, working on the series "LABARINA" has been quite enjoyable to say the least, I have had a transparent working relationship with the production crew, producer and everyone involved in the legendary project, and as such it gladdens me to know that as I will be leaving the Project, I do so without enmity towards anyone and non towards me.

I sincerely appreciate you and everyone whom I've worked with on the project "LABARINA" and I look forward to working with you again in the future when my affairs have been better settled and can allow me the luxury of time. To all viewers of "LABARINA", my followers and fans, I want to appreciate you all for your support and love, surely we will make more legendary exploits this year.

Thank you, wishing you a prosperous new year ahead.

Yours Sincerely,


NAFISAT ABDULLAHI

Rubutacciyar Wasiƙar Jaruma Nafisa Abdullahi cikin hoto

0 Response to "Yanzu-Yanzu, Karanta Cikakkiyar Wasiƙar Nafisa Abdullahi Da Ta Rubutawa Darakta Aminu Saira Game Da Fitarta A Shirin ‘Labarina’"

Post a Comment