Shafin Yanar Gizo Da Zakuyi Amfani Dashi Domin Daukar Horo Na Gidauniyar Whitefield[EQUIP Empowerment Program]
Shafin Yanar Gizo Da Zakuyi Amfani Dashi Domin Daukar Horo Na Gidauniyar Whitefield[EQUIP Empowerment Program]
Mene ne EQUIP
Gidauniyar Whitefield ta himmatu wajen kawar da talauci a Afirka musamman Najeriya ta hanyar karfafa tattalin arziki. Wani shiri ne na Ƙarfafawa na Gidauniyar Whitefield wanda Gidauniyar Coca-Cola ta tallafa don ƙarfafa matasa da mata masu shekaru tsakanin shekaru 18 zuwa 45.
BAYANIN WFF
Gidauniyar Whitefield (WFF) kungiya ce mai zaman kanta wacce ba'a tsara ta ba domin samun riba, wacce ke da tasiri da kishin rage radadin talauci, inganta daidaiton jinsi, ingantaccen aiki da ci gaban tattalin arziki a tsakanin al'ummomi marasa galihu ta hanyar samar da ingantaccen ilimi da dabarun tattalin arziki.
Gidauniyar Whitefield ta fara tura sakon gayyatar wadanda sukayi nasarar shiga cikin tallafin da zata bayar ga mutane dubu sittin 60,000 inda mutum 1,000 zasu samu nasarar samun tallafin 200,000, wasu kuma 100,000 sai a ajin karshi zasu samu 25,000.
Idan kana daya daga cikin wadanda aka turawa sakon gayyata to wannan kasidar na da mahimmanci a wajanka, acikin wannan kasidar zamu kawo maku shafin yanar gizo da zakuyi amfani dashi domin ɗaukar horo na Gidauniyar Whitefield.
Gayadda Zakuyi Anan
Domin ɗaukar horo kuyi amfani da wadannan adiresoshin
Domin Shiga Shafin Gidauniyar Whitefield Kai Tsaye:
https://equip.whitefieldfoundation.ng
Domin Saka Bayanan Sirri Yakin Hanzartawa Zuwa Wajan Ɗaukar Horo
https://www.equip.whitefieldfoundation.ng/login
0 Response to "Shafin Yanar Gizo Da Zakuyi Amfani Dashi Domin Daukar Horo Na Gidauniyar Whitefield[EQUIP Empowerment Program]"
Post a Comment