-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kalaman Soyayya Masu Tasiri Ga Zukatan Masoya

Kalaman Soyayya Masu Tasiri Ga Zukatan Masoya

Kalaman Soyayya Masu Tasiri Ga Zukatan Masoya



Rayuwa ba masoyi tamkar motarda batada direbace kenan bazata taba motsawaba./

A rayuwa Babu abunda yakae zama da masoyi dadi domin so wani tsirone dayeke fitowa a zuciya wanda bayada mae girbeshi./

Kaso asoka shine so, domin son maso wani shi ake kira koshin wahala./

Da za.a lamuncewa kowace rai ta kasu gida 2 to tabbas ke zan bawa rabin tawa in zauna da rabin domin ki kasance mae nisan kwana fiye da ni./

 babban burina duniya babu kamar a mallakamin ke a matsayin matata ta sunnah wannan shine abunda nafi bukata a rayuwata nan gaba.


1 Response to "Kalaman Soyayya Masu Tasiri Ga Zukatan Masoya"