-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yadda Zaku Cike Tallafin da MTN Zasu Bayarwa Wanda Yanzu Haka Anaci Gaba da Cikawa

Yadda Zaku Cike Tallafin da MTN Zasu Bayarwa Wanda Yanzu Haka Anaci Gaba da Cikawa

Yadda Zaku Cike Tallafin da MTN Zasu Bayarwa Wanda Yanzu Haka Anaci Gaba da Cikawa.

Za'a Rufe Wannan Rigistar a 20 ga Wata Don Haka Duk Wanda Yake da Bukata ga Misalan Yadda Ake Cikawa Nan,1. Na Farko Wajan Cikawar Ana Bukatar Mutun Yasa Sunansa da Sunan Mahaifinsa

2. Ana Bukatar Mutun Yasaka Gmail Dinsa Amma Kuma Ka Tabbatar da ingancin Gmail Dinka.

3. Ana Bukatar Kasaka Lambar Wayar Ka, itama Ka Tabbatar Itace Ainihim Lambar da Kake Aiki da ita Musamman ta MTN.

4. Ana Bukatar Kasaka Jinsinka Namiji Ne, Ko Mace idan Namiji Kake Sai Kasaka (Male) idan Kuma Macce Kike Saiki Saka (Female)

5. Ana Bukatar Ka Saka Shekarrun Haihuwarka Misali 22/05/1995

6. Ana Bukatar Ka Rubuta Shekarrun Haihuwarka Misali 26 Amma Kuma Yazama Dole Su Kasance Dai dai Dana Sama Misali 22/05/1995 Don Haka idan Anka Kirga Shekarrun Sune Zasu Bada Shekara 26Daganan Sai Mataki Na Biyu

1. Zaka Saka Nigeria 

2. Jahar Ka

3. Zaka Saka Nigeria

4. Jahar Ka

5. Jahar Ka

6  Anan Local Government Dinka Yadace Kasa.

7. Saika Zabe inda Kaga Yadace KasaDaganan Sai Mataki Na Ukku

1. Zaka Saka Yes

2. Zaka Saka Yes

3. Zaka Zabe Sana'arka

4. Shima Sana'arka

5. Zaka Yimasu Bayanin Yadda Kake Ganin Sana'ar Zata Kasance Cikin Shekara Guda.Daganan Sai Mataki Na Hudu

1. Idan Ka Taba Halatar Kowane irin ICT Saika Saka Yes Amma Mafi Dacewa Kasa No Domin idan Kasa Yes Saika Yimasu Bayanin Ko inane Sannan da Shekarar Daka Halarce Wurin

2. Zakayi Masu Bayanin Miyasa Kake da Bukata da Training Din, Anan Saika Yimasu Dan Bayanin

3. Anan Saika Zabe Wanda Kaga Yadace Misali AdvancedDaganan Sai Mataki Karshe

Anan Zasu Bukace Kayi Accepted Sai Kayi Bayannan Zai Baka Zabi Saika Zaba Daganan Sai Kayi Submit Shikenan

Ga Wanda Yake da Bukatar Shiga Ga Link Domin Yin Register》》》

https://foundation.mtnonline.com/icttraining/success

Allah Ya Bamu Sa'a

1 Response to "Yadda Zaku Cike Tallafin da MTN Zasu Bayarwa Wanda Yanzu Haka Anaci Gaba da Cikawa"