-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Masu RRR Zasu Dara Kwannan: Wadanda Suka Cike Tallafin RRR Code (Rapid Response Transfer) Su Tanadi Wadannan Bayanai

RRR Rapid Response Transfer

Duk Wanda/wacce ta cike RRR wato tallafin Corona na 5000 yasani cewa an fara kiran mutane Domin ya/ta je Gidan Mai Uguwarsu, Dakacinsu, Ko Islamic Centre na karamar hukumarsu domin duba sunan shi/ta.

Takaitaccen Bayanin RRR Grant

Shirin bayar da tallafin kudi Naira dubu biyar (5000) har ta tsohon watanin shida (6) under cash transfer programme bisa jagorancin gwamnatin tarayya RRR ( Rapid Response Register ) watannin baya da suka wuce nayi posting na codes na kowace State da Local government.

Atafi da Wadannan Abubuwan Kamar Haka:

1-National ID Card

2- Account Name

3- Account Number

4- BVN

5- Date of Birth

Note: idan ba ka/ki da bank account za ka Iya zuwa da:

1- National ID card

2- Date of Birth 

Allah ya taimaka yasa a dace.

3 Responses to "Masu RRR Zasu Dara Kwannan: Wadanda Suka Cike Tallafin RRR Code (Rapid Response Transfer) Su Tanadi Wadannan Bayanai"

  1. Amma ni ban ga wani kira ko sako game da RRR ba.

    ReplyDelete
  2. Dan Allah akwai yanda zanyi in gano wannan unique ID ɗin nawa, pls ataimaka mini don nau ya bace

    ReplyDelete