-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Me ya kamata Kayi Idan Kayi Kuskuren Lamba Ko Suna Yayin Rijistan Shiga Shirin Asusun Sakaaka Jarin Matasa Najeriya NYIF

Yau da gobe babu karbar horon asusun saka jarin matasa najeriya NYIF sai jibi wanda zasu yi jibi monday har sakon ya isa imel dinsu ba tare da fata lokaci ba. 

mu sani shi wannan karbar horo dole sai ka samu sakon gayyata sannan kake da damar da zaka halarta, kada kowa ya dame kansa cewa shi baa tura masa ba,  kai da kaga sunan ka cikin wancin sunayen da aka fitar dakai da baka gane ba idan har ka shigar da bayanin kasuwancin ka, sakon karbar horo zai zo gareka kaidai ka jira lokaci sannan ka cigaba da duba imel dinka.

Wanda sukai kuskure lamba ko suna yayin rijistan shiga shirin asusun saka jarin matasa najeriya,har yanzu ma'aikatar matasa da wasanni bata fitar da hanyar da mutum zai gyara imel dinsa ba.ALLAH yasa mudace Amin

0 Response to "Me ya kamata Kayi Idan Kayi Kuskuren Lamba Ko Suna Yayin Rijistan Shiga Shirin Asusun Sakaaka Jarin Matasa Najeriya NYIF"

Post a Comment