-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Masu Amfani Da Layin MTN, GLO, ETISALAT, AIRTEL Ga Codes Da Zaku Saka Domin Cike Tallafin TRADERMONI, MARKETMONI DA FERMAMONI

Yadda tsarin Trader Moni loan yake

Idan kanason kayi rijista sai kadanna *4255*21#

In kana so ka gane rijistar ka tayi sai ka danna

*4255*50#

In kana so ka gane cewa an turoma da kudin Trader Moni sai ka dan na

*4255*1# Account Balance

*4255*2# Phone Transfer

*4255*3# Bank Transfer

In kuma kana so ka cireshi daga layinka na waya zuwa cikin account din ka Na banki Kai tsaye ba sai Kayi wani wahala ba. kawai zakasa

*42555*50*2*bank code*Account number #

Ko wani banki yana da code kamar haka;

Eyowo Bank codes:

1)Access

2)Diamond

3)Ecobank

4)FBN

5)FCMB

6)Fidelity

7)GTB

8)Providus

9)Kestone

10)Skye

11)Stanbic

12)Sterling

13)UBA

14)Union

15)Unity

16)Wema

17)Zenith

Sai kasa number da bakin ka yake kai sai ka tura...

In Kuma Agent zaka turawa kudin domin shi yabaka kudinka a hannu sai ka danna:

*4255*50*3*Agent phone number#

In kuma kudin yaki transfer sai ka dan na wannan code din shine zai sauko da kudin.

*540*265*12#.

Wannan shine a takaice kenan kafin na kara samun wani ilimi

0 Response to "Masu Amfani Da Layin MTN, GLO, ETISALAT, AIRTEL Ga Codes Da Zaku Saka Domin Cike Tallafin TRADERMONI, MARKETMONI DA FERMAMONI"

Post a Comment