-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kubi Wadannan Tsare-tsaran Domin Samun N10,000, N15,000, N20,000, N50,000, N100,000 Na TRADERMONI Ko MARKETMONI Da Layukanku Na MTN, GLO, ETISALAT, AIRTEL

Ina masu neman cin gajiyar sharin TRADERMONI, MARKETMONI DA FERMAMONI muna sanar dasu da cewa har yanzu ana ci gaba da cike wannan tallafin kubiyo acikin wannan shafin zamu kawo maku Cikakken bayanin yadda zaku cike shirin.

Yadda tsarin TraderMoni loan yake

Idan kanason kayi rijista sai kadanna *4255*21#

In kana so ka gane rijistar ka tayi sai ka danna

*4255*50#

In kana so ka gane cewa an turoma da kudin Trader Moni sai ka dan na

 1. *4255*1# Account Balance
 2. *4255*2# Phone Transfer
 3. *4255*3# Bank Transfer

In kuma kana so ka cireshi daga layinka na waya zuwa cikin account din ka Na banki Kai tsaye ba sai Kayi wani wahala ba. kawai zakasa

*42555*50*2*bank code*Account number #

Ko wani banki yana da code kamar haka;

Eyowo Bank codes:

 • Access Bank
 • Diamond Bank
 • Ecobank Bank
 • FBN Bank
 • FCMB Bank
 • Fidelity Bank
 • GTB Bank
 • Providus Bank
 • Kestone Bank
 • Polaris Bank
 • Stanbic Bank
 • Sterling Bank
 • UBA Bank
 • Union Bank
 • Unity Bank
 • Wema Bank
 • Zenith Bank

Sai kasa number da bakin ka yake kai sai ka tura...

In Kuma Agent zaka turawa kudin domin shi yabaka kudinka a hannu sai ka danna:

*4255*50*3*Agent phone number#

In kuma kudin yaki transfer sai ka dan na wannan code din shine zai sauko da kudin.

*540*265*12#.

Wannan shine a takaice kenan kafin na kara samun wani ilimi

0 Response to "Kubi Wadannan Tsare-tsaran Domin Samun N10,000, N15,000, N20,000, N50,000, N100,000 Na TRADERMONI Ko MARKETMONI Da Layukanku Na MTN, GLO, ETISALAT, AIRTEL"

Post a Comment