-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Ana Ci Gaba Da Approval: Adiresoshi da Lambobinda Zakuyi Amfani Dasu Domin Duba Matsayin Ranceku Marar Kuɗin Ruwa Na Covid-19

Yanzu-Yanzu bankin Nirsal Microfinance Bank sun fitarda sanarwar cewa masu neman rance marar kuɗin ruwa suyi anfani da wadannan adiresoshin domin duba Matsayin rancensu kokuma su kira wadannan lambobin kai tsaye domin korafi, duba kuɗi ko tambaya,

Hotonda ke a kasa, hutunan sakonda Nirsal Microfinance Bank ne suka saka wallafa a shafinsu na Facebook

Dear Covid-19 TCF Applicant,

Kindly click on the links below to check if you have an approval.

For Household:

https://covid19.nmfb.com.ng/HomeLoans

For SME:

https://covid19.nmfb.com.ng/SmeLoan

For further enquiries, call 09010026900.

ALLAH ya bamu sa'a baki daya yasa mudace

1 Response to "Ana Ci Gaba Da Approval: Adiresoshi da Lambobinda Zakuyi Amfani Dasu Domin Duba Matsayin Ranceku Marar Kuɗin Ruwa Na Covid-19"

  1. Mu,anmana approval na SME amma non in tress amma aryanzu shiru pls mecece shawara

    ReplyDelete