-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Labari Mai Daɗi Ga Masu Jiran Covid-19: Bankin Nirsal Microfinance Bank Yaci Gaba Da Approval Na Non Interestnterest Loan TCF A Yau, Duba

In ba a kwanakin baya anfara Approved na wanda suka cika da farko wanda wasu daga ciki yanzu har sun karbi kayansu a wurin vendor nasu idan kuma baka karbi kayanka a wurin vendor ba zaka iya shiga nan domin ganin yadda zakayi Yadda zaka karbi kayanka a wurin vendor Nirsal 

Ga wanda kuma haryanzu basu cikaba suna da daman cikawa zasu iya shiga http://nmfb.com.ng saika shiga wurin Non interest saika cike 

Sannan ga wanda suke so su duba koh anbasu koh ba a basuba zaku iya shiga wannan post din Yadda zaka duba koh kasamu tallafin Nirsal Non interest loan TCF da AGSMEIS

ALLAH yasa mudace Amin

0 Response to "Labari Mai Daɗi Ga Masu Jiran Covid-19: Bankin Nirsal Microfinance Bank Yaci Gaba Da Approval Na Non Interestnterest Loan TCF A Yau, Duba"

Post a Comment