-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Hukumar kiyaye haduruka ta kasa (Frsc) zata fara horar da masu kwalen diploma or NCE da SSCE ayau laraba zasu shiga training

Hukumar kiyaye haduruka ta kasa (Frsc) zata fara horar da masu kwalen diploma or NCE da SSCE ayau laraba zasu shiga training

Hukumar kiyaye haduruka ta kasa (Frsc) zata fara horar da masu kwalen diploma or NCE da SSCE ayau laraba zasu shiga training. 

MASU kwalen DIPLOMA za a horar dasu a Nigerian Army training center, kontagora, Niger state za'a rufe karbar horo ranar laraba 13 October, 2021.

MASU kwalen SSCE a Frsc Rma training school, jos, pleatau state. 

Wanda ya cike har ya samu sakon tantancewa da aka gudanar a watan daya gabata zai iya duba mail address dinsa. 
Allah ya sadamu da alkhairai


3 Responses to "Hukumar kiyaye haduruka ta kasa (Frsc) zata fara horar da masu kwalen diploma or NCE da SSCE ayau laraba zasu shiga training"

  1. Uhmm Allah ya kyauta yanzu kam ba dama ace mutum ya samu aiki bisa chanchantar sa a kasarmu Nigeria.

    ReplyDelete
  2. These is Nigeria for us, where son of nobody will keep dreaming of becoming somebody,and that will surely keep happening in the dream,Allah kazama gatanmu.

    ReplyDelete