-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Batch B Ku Shirya: Mun Biya Tallafin Takin Ga Manoman AFJP Batch A  - Cewar FMARDPACE

Batch B Ku Shirya: Mun Biya Tallafin Takin Ga Manoman AFJP Batch A - Cewar FMARDPACE

Batch B Ku Shirya: Mun Biya Tallafin Takin Ga Manoman AFJP Batch A  - Cewar FMARDPACE 

Ma'aikatar noma da raya karkara sun saki sakon sanar ga manoman AFJP cewa sun biya tallafin taki ga manoma tsarin A duba kasa domin karanta cikakken jawabin ma'aikatar noma da raya karkara

Payment for the Fertilizer Subsidy Grant has been made to the Batch A AFJP Farmers.

Our call centre agents are available for your enquiries.

#FMARDPACE #FertilizerSubsidyGrant

Tambaya: shin ko akwai wadanda basuji alart ba? Idan kana daya daga cikin su to ka hanzarta tuntubarsu a shafukan sada zumuntarsu.

ALLAH yasa mudace Amin

1 Response to "Batch B Ku Shirya: Mun Biya Tallafin Takin Ga Manoman AFJP Batch A - Cewar FMARDPACE "

  1. Babba bura ubanku kuda dubu uku dinku matsiyatan banza kawai akan dububu uku kukace muna wai mu shirya

    ReplyDelete