-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Ɗaukar Yan Sanda: Kuyi Amfani da NATIONAL IDENTITY CARD NUMBER (NIN), REFERENCE ID NUMBER, PHONE NUMBER, EMAIL ADDRESS Domin Duba Matsayinku

Wanda suka nuna sha'awar su ta neman aiki a rundunar yan sandan najeriya zaku iya dubawa ko kun samu nasarar tsallake Physical Screening don zuwa matakin za na jarabawa wanda za'a gudanar a computer based text (CBT) 

Zaku iya amfani da daya daga cikin abubuwan nan dake kasa wanda kukai rijista dasu lokacin neman aikin,idan ka samu nasara a physical Screening zaa sanar dakai idan baka samu ba shima zaa sanar dakai. 

1 NATIONAL IDENTITY CARD NUMBER (NIN)

2 REFERENCE ID NUMBER

3 PHONE NUMBER

4 EMAIL ADDRESS

http://www.policerecruitment.gov.ng

ALLAH yasa mudace

0 Response to "Ɗaukar Yan Sanda: Kuyi Amfani da NATIONAL IDENTITY CARD NUMBER (NIN), REFERENCE ID NUMBER, PHONE NUMBER, EMAIL ADDRESS Domin Duba Matsayinku"

Post a Comment