-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Akwai Yuyuwar Membobin Kungiyar Manoma Ta SEIFAC A Raba Masu Katin ATM A Watannan

Akwai Yuyuwar Membobin Kungiyar Manoma Ta SEIFAC A Raba Masu Katin ATM A Watannan

Akwai Yuyuwar Membobin Kungiyar Manoma Ta SEIFAC A Raba Masu Katin ATM A Watannan

heritage bank sun cirewa membobin kungiyar manoma ta seifac NGN200 kudin aikin ATM card , sanin kowa ne atm card din da heritage bank zasu baiwa manoman da ci gajiyar shirin neman rance na kungiyar manoma ta seifac bisa jagorancin Anchoor Borrow Program, ATM card din a jikinsa akwai sunan manomi da karamar hukumarsa da jaharsa da I'd lamba dinsa, wannnn abubuwan dana lissafo shine suka cire kudin aiki.

Muna Kira da membobin kungiyar manoma ta seifac kada su firgita don ganin an cire musu dari biyu acikin asusun ajiyar su na heritage bank, raba katin ATM zai gudana acikin wannan watan na October. 

Allah ya bamu nasara

0 Response to "Akwai Yuyuwar Membobin Kungiyar Manoma Ta SEIFAC A Raba Masu Katin ATM A Watannan"

Post a Comment