-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Tarihin Jaruma Rukky Alim

Tarihin Jaruma Rukky Alim

Tarihin Jaruma Rukky AlimJaruma Rukky Alim na daya daga cikin sabin fuska a masana'antar kannywood dake taka rawar gani a wannan shekarar, Jaruma Rukky Alimi wadda akafi sani da Rukky Alim na daya daga cikin Kyawawan jarumai a masana'antar kannywood, Jarumar ta fito acikin sabin wakokakin kannywood da sukayi fice a shekarar nan hakan ya bawa Jaruma Rukky Alim dunbin masoya daga daga yanki daban-daban a fadin kasarnan.

Duba Wasu Daga Cikin Kyawawan Hotunan Jaruma Rukky Alim

2 Responses to "Tarihin Jaruma Rukky Alim"