-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Cikakken Bayanin Yadda Zakayi Bayan Nirsal Microfinance Bank Sun Tura Maka Sakon Amincewa Irin Wannan

Duk wanda yaga an tura masa sakon da ke 'kasan wannan rubutun toh ya kula da kyau, akwai bukatar ya shiga website din NIRSAL domin rage yawan Kudin da mai nema ya nema.

Domin shiga ciki sai ayi amfani da Link din dake 'kasa wanda aka yi amfani dashi a lokacin cike loan a karon farko.

Sai ka shiga RETURNING daga nan kuma ka saka TCFNI number da aka turo maka lokacin da ka samu sakon amincewa shekaran jiya ,a duba da kyau akwai lambobi a karshen sakon.

A lura sosai ga yanda sakon yake zuwa ta Text Message "Dear Applicant,

Kindly proceed to update your cost of items based on the approved amount in your application using the reference code. Call 09010026900 for further enquires.

Wannan Link zaka shiga zai kaika inda zaka ga kamar haka:

1. NEW

2. RETURNING

To na 2 zaka shiga ka saka TCFNI NUMBER.

https://nibloans.nmfb.com.ng/

Allah ya bamu nasara

0 Response to "Cikakken Bayanin Yadda Zakayi Bayan Nirsal Microfinance Bank Sun Tura Maka Sakon Amincewa Irin Wannan"

Post a Comment