-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Bankin Nirsal Na Cigaba Da Turawa Wayan Basu Cika Bukatunsu Ba Sako

Bankin Nirsal Na Cigaba Da Turawa Wayan Basu Cika Bukatunsu Ba Sako

Bankin Nirsal Na Cigaba Da Turawa Wayan Basu Cika Bukatunsu Ba Sako

A safiyar yaune babban bankin Nirsal ya fara turawa wayan basu cika bukatunda bankin ke nemaba, inda suke sanarda yankasuwa cewa bisa ga rashin cika abinda ake nema babban bankin Nirsel yaki amincewa dakai.

Duba kasa zakaga cikakken sakon da harshen turanci

“Dear Applicant, Kindly note that your loan application has been declined because your request does not meet our current Risk Acceptance Criteria. Thank you.”

Duba hoton sakon anan

Kawowa yanzu jama'a na ci gaba ga korafi, don neman miye dalilinda yasa akayi masu rejection. Ma ana wayanme abubuwane suka kasa cikawa da har yajamasu irin wannan asarar.


0 Response to "Bankin Nirsal Na Cigaba Da Turawa Wayan Basu Cika Bukatunsu Ba Sako"

Post a Comment