-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Anaci Gaba Da Cike Sabon Rancen Gwamnatin Tarayya Mara Ruwa Karkashin Babban Bankin Kasa (CBN)

Anaci Gaba Da Cike Sabon Rancen Gwamnatin Tarayya Mara Ruwa Karkashin Babban Bankin Kasa (CBN)

Anaci Gaba Da Cike Sabon Rancen Gwamnatin Tarayya Mara Ruwa Karkashin Babban Bankin Kasa (CBN)

Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari (GCFR), ta hannun ƙaramin bankin harkokin kasuwanci, (NIRSAL), ƙarƙashin babban bankin ƙasa (CBN), za ta sake rabawa ƴan Nageriya tallafin bashi wanda babu kuɗin ruwa a ciki.

Duk mai sha'awar bashin zai iya ziyartar wannan adireshi na: www.nmfb.com.ng domin ya cike buƙatarsa ta neman tallafin bashin.

Sharaɗi ne ga duk masu kamfanoni da za su nemi wannan bashi sai su na da takardun harkokin kasuwanci da kuma bayanai akan yadda annobar (Covid-19) ta shafi harkokinsu. Sannan kuma masu kasuwanci na kai a gida za su iya nema ba tare da wannan sharaɗin ba.

Adadin kuɗin da kowane mai kamfani zai iya neman rancen shi ne Naira Miliyan 2,500,000, masu kasuwanci a gida kuma Naira 1,000,000.

Duk mai sha'awa zai iya cikewa ta wannan adireshi na: 


Uwar Address bashin/rancen: www.nmfb.com.ng

NON- INTEREST AGSMEIS : http://nibloans.nmfb.com.ng/agsmeisnoninterestlending

NON- INTEREST TCF (HOUSEHOLD) : http://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhousehold

NON- INTEREST TCF (SME): http://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfsme


ko ya tuntuɓe su a lambar wayarsu: 09010026900


Nirsal Microfinance Bank 


Muyi kokarin sanarda yan uwa domin suma su amfana mungode ku kasance damu ako yaushe.

0 Response to "Anaci Gaba Da Cike Sabon Rancen Gwamnatin Tarayya Mara Ruwa Karkashin Babban Bankin Kasa (CBN)"

Post a Comment