-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yanzu-Yanzu: Anbude Shirin Daukar Ma'aikatan Hukumar kiyaye hadurra ta tarayya Wato Federal Road Safety Corps

Ina kuke matasa masu shawar shiga Hukumar kiyaye hadurra ta tarayya wato Federal Road Safety Corps a harshen turanci anasanar da ilahirin jama'a da za'a fara daukar sabin ma'aikata ayau kamar yadda suka bayyana a shafinasu na yanar gizo ga masu bukata zaku iya latsa nan " Maikatar Federal Road Safety Corps" domin cika form.

Duba takardar neman ma'aikatan anan

Karku manta kuyi sharing don wasu su anfana Allah yabamu nasara kuma yasa mu dace. Kukasance da shafin haskenews.com.ng domin samun sabin labarai

0 Response to "Yanzu-Yanzu: Anbude Shirin Daukar Ma'aikatan Hukumar kiyaye hadurra ta tarayya Wato Federal Road Safety Corps"

Post a Comment