-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Wani Matshi YaKoka Bayan Karbar Bashin Rago, Tunanin Za'a Biya Tallafin FMARD, AFJP Jiya

Wani Matshi YaKoka Bayan Karbar Bashin Rago, Tunanin Za'a Biya Tallafin FMARD, AFJP Jiya

Wani Matshi Yakoka Bayan Karbar Bashin Rago, Tunanin Za'a Biya Tallafin FMARD, AFJP Jiya

Wani Matshi YaKoka Bayan Karbar Bashin Rago, Tunanin Za'a Biya Tallafin FMARD, AFJP Jiya inda ya wallafa a shafinsa na Facebook cewa

"Aikin banza Jiya Harnasa Akawomin Rago Sabida ance jiya za'aji alert, Shiru kakeji, Dana duba acount dina dasafe Wayam nagani"

Ina kira ga yan uwa da mu rage hanzari mu jira mugani nawa ne gwamnatin tarayya zata bamu na Tallafin AFJP. Bai dace mu rika cin bashiba tunanin za'a bamu kudin. 

Muna rokon Allah yasa gwamnatin tarayya ta bayarda kudin kafin Sallah

Me zace dan gane da wannan matashin dan kanzagi?


0 Response to "Wani Matshi YaKoka Bayan Karbar Bashin Rago, Tunanin Za'a Biya Tallafin FMARD, AFJP Jiya"

Post a Comment