-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Ina Maganar Bayar Da Tallafin Taki Ta Tsaya Ga Manoman AFJP karkashin FMARD?

Ina Maganar Bayar Da Tallafin Taki Ta Tsaya Ga Manoman AFJP karkashin FMARD?

Ina Maganar Bayar Da Tallafin Taki Ta Tsaya Ga Manoman AFJP karkashin FMARD?

Hadin gwiwa tsakanin Ma’aikatar Noma da Raya Karkara (FMARD), gwamnatocin jihohi, da Babban Bankin Najeriya (CBN), da kamfanoni masu zaman kansu ta hanyar; tsare-tsaren samun ci gaba ga manoma a duk fadin kasar, da nufin bunkasa samar da abinci a cikin gida, tare kuma da samar da guraben aikin yi a bangaren noma.

Sanin mune gwamnatin tarayya nayin kokarinta wajan bawa talakawa da manoma tallafi domin inganta rayukan da kuma ayukan gona. A ranar 1 ga watan yuli zuwa 5 gawatan ne gwamnatin tarayya karkashin Ma’aikatar Noma da Raya Karkara (FMARD), ne ta tura sako ga wayanda suka samu nasara. Ga sakon a kasa

Dear AFJP Farmer, you have qualified for the Fertilizer Subsidy Grant by the Federal Government to enable you source for fertilizer for the wet season.FMARDPACE.

Muna kira ga yan uwa mucigaba da addu'a Allah yasa ayi wannan tsarin lafiya kuma a kare lafiya kuma Allah yasa munada rabon ga samun wannan tallafin. 

Amma tambayar anan itace : Ina Maganar Bayar Da Tallafin Taki Ta Tsaya Ga Manoman AFJP karkashin FMARD?

Idan ka sani kaje kasa kayi comments do yan uwa su amfana. Mungode

0 Response to "Ina Maganar Bayar Da Tallafin Taki Ta Tsaya Ga Manoman AFJP karkashin FMARD?"

Post a Comment