-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Idan Ka Cika Tallafin FMARD, AFJP Farmers Kuma Ba'a Tura Maka Sakoba Duba Abinda Yadace Kayi

Idan Ka Cika Tallafin FMARD, AFJP Farmers Kuma Ba'a Tura Maka Sakoba Duba Abinda Yadace Kayi

Idan Ka Cika Tallafin FMARD, AFJP Farmers Kuma Ba'a Tura Maka Sakoba Duba Abinda Yadace Kayi 

Kamar yadda mukaga sanarwa daga ma'aikatar Federal Ministry of Agriculture and Rural Development wato Ma’aikatar Noma da Raya Karkara suka fitarda sanarwa kamar haka

Gwamnatin tarayya za ta raba kudin da ya kai Naira biliyan 12.3 a matsayin tallafi kwanan nan wa manoma fiye da miliyan biyu da tallafin Naira Biliyan 12.3. Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa manoma miliyan biyu a daminar shekarar nan Andrew Kwasari ya ce za su fara ne da ba manoma miliyan 1.2 tallafin Biliyan 6.15 a matsayin tallafi kwanan nan.

A shekarar da ta shude ne aka fitarda tsarin tallafawa manoman inda jama'a Najariya Musamman Manoman Damana da Rani suka fito suka cika wannan tallafin. Ayanzu haka anfitarda Jerin Sunayen wayanda sukayi nasarar samun wannan tallafin 

Tambaya: Nacika tallafin shekarar da ta wuce ba turin sakonda aka turawa manomaba 1gawata yuli zuwa biyar gawatan. Sakon kamar haka

"Dear AFJP Farmer, you have qualified for the Fertilizer Subsidy Grant by the Federal Government to enable you source for fertilizer for the wet season.FMARDPACEFMARDPACE"

Amsa:  Idan ka cika wannan tallafin kuma ba'a tura maka Sakoba ina kira gareka kar kayi kasa a gwaiwa ka hanzarta zuwa wajan Enumerator naku ko ince wanda yacika maka tallafin da yaduba maka a database da Ma'aikatar ta turawa Enumerators na koce local Government.


Allah yasa mudace Amin

2 Responses to "Idan Ka Cika Tallafin FMARD, AFJP Farmers Kuma Ba'a Tura Maka Sakoba Duba Abinda Yadace Kayi"

  1. Jiya kun bada Labarin anfara biyan TallFin survivalfund amma har yau ba wata majiyar da ta sarnar da hakan, meye gaskiyan lamarin?

    ReplyDelete