-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Ga wanda suka samu sakon nan acikin imel adireshin su, bayan sun nuna sha'awar su ta neman aiki a hukumar kiyaye haduruka ta kasa (FRSC).

Idan ka samu sakon nan acikin imel adireshi dinka zai baka damar da zakaga sauran bayanin da suka shafi ka. 

zaka saki komawa link  https://www.recruitment.frsc.gov.ng/User-Login?returnurl=%2fApplications%2fApply%3fApplicationType%3d1 din,idan ya bude ka duba sama zakaga wurin da aka rubuta APPLICATION LOGIN sai ka shiga sai ka sanya Email address dinka da Password din da suka baka. 

Allah ya bamu nasara

0 Response to "Ga wanda suka samu sakon nan acikin imel adireshin su, bayan sun nuna sha'awar su ta neman aiki a hukumar kiyaye haduruka ta kasa (FRSC). "

Post a Comment