-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Dinkin Maza

Dinkin Maza

Dinkin MazaBarkarmu da sake saduwa acikin wannan shirinmu mai albarka mai taken "Dinkin Maza" bisa ga lura da kuma daukar tsawon lokaci da mukayi bamu kawo maku sabin dinkunan maza, hakan ya bamu dama muka zagaya a shafukan sada zumunta domim mu tattara maku sabin dinkunan maza da ake yayi.

Ina ku


ke teloli ko madinka ku kawata da wadannan sabin dinkunan maza dazamu kawo maku acikin wannan mahaja tamu mai albarka Haskenews.com.ng


0 Response to "Dinkin Maza"

Post a Comment